fidelitybank

Ofishin mu bai biya ma’aikatar jin kai ba – Babbar Akanta

Date:

Dakta Madien na martani ne kan rahotonnin wasu kafofin yaɗa labarai game da wata buƙata daga ma’aikatar jin-ƙai da yaƙi da fatara ta ƙasar, ta biyan kuɗin tallafi ga wasu masu ƙaramin ƙarfi a wasu jihohin ƙasar.

Ta ce ana ware wa kowace ma’aikata da hukuma kudaɗenta a asusun hukumarsu, kamar yadda ƙunshe cikin kasafin kuɗin ƙasar, kuma kowace ma’aikata ita ce ke ce da alhakin gudanar da ayyukansu da biyan kuɗin ayyukan da ta aiwatar.

Cikin wata nasarwa da ofishin babbar akantan ya fitar, ta ce duk da ofishinta ya karɓi takardar buƙatar biyan kuɗaɗen daga ma’aikatar jin-ƙai da yaƙi da fatara, amma ofishinta bai biya kuɗaɗen ba.

Ta ƙara da cewa ofishin nata ya shawarci ma’aikatar kan matakan da za ta bi wajen biyan kuɗaɗen kamar yadda dokar biyan kuɗaɗe ta tanadar.

Babbar Akantan ta kuma ce a irin wanna yanayi, ma’aikatun da abin ya shafa ne ke biyan kuɗaɗen zuwa asusun mutanen, ba tura maƙudan kuɗaɗe zuwa asusun wani mutum da sunan kuɗin gudanar ayyuka ba.

Ta ƙara da cewa a irin wannan biyan kuɗi ya kamata a tura kuɗin zuwa asusun mutanen da ake bai wa tallafin.

Daga ƙarshe sanarwar ta sake jaddada aniyar Dakta Made na yin aiki bisa doka ba tare da rufa-rufa ba wajen gudanar da kuɗaɗen gwamnati.

Ta kuma shawarci ma’aikatu da hukumomin gwamnati da koyaushe su tabbatar da sun bi doka da oda wajen gudanar da harkokin kuɗaɗe.

legit.ng.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp