fidelitybank

Obiano na cikin jerin tsofaffin gwamnonin da muke nema – EFCC

Date:

Hukumar da ke yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya ta kama tsohon gwamnan Jihar Anambra Willie Obiano.

EFCC ta kama shi ne a ranar Alhamis, sa’o’i bayan ya miƙa mulki ga sabon gwamnan jihar Charles Soludo.

Mai magana da yawun hukumar ta EFCC Wilson Uwajaren ta tabbatar wa BBC da kamen inda ya ce, ya na ofishinsu na Legas.

Rahotanni dai sun ce EFCC ta kama shi ne a filin jirgin Legas a lokacin da yake kan hanyarsa ta zuwa Jihar Texas ta Amurka.

Mitsa Uwajaren ya bayyana cewa dama tuni suna haƙon Mista Obiano domin yana cikin jerin mutanen da suke son kamawa amma ba su da damar kama shi sakamakon rigar kariyar da yake da ita a lokacin yana gwamna.

national tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp