fidelitybank

Obi ya gargadi ‘yan Katsina akan sake zaben jam’iyyar da ta azabtar da su

Date:

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour a zaben 2023, Peter Obi, ya gargadi mazauna jihar Katsina kan kada su zuba kuri’unsu ga jam’iyyun siyasar da suka kasa cika alkawurran zabe.

Obi ya yi wannan kiran ne a lokacin da yake zantawa da jama’a a taron yakin neman zabensa na shugaban kasa a jihar shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Aminiya ta ruwaito cewa Obi a yayin da yake jajantawa al’ummar Katsina ya ce, gwamnatocin da suka shude ba su yi nasara ba face kawo wa jama’a kunci da talauci.

“Na san kuna da gwamnati a kodayaushe, amma za ku yarda da ni cewa a kullum ana yaudararku, musamman mutanen da kuka yi yakin neman zabe. Yanzu muna zuwa, kuma ina rokon ku da ku fito ku zabe mu ku ga sabuwar Najeriya.”

vanguard 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...

Hisba ta kama ‘yan Mata 62 da zargin aikata baɗala a Kano

Hukumar Hisbah ta kama mutane 62 kan zargin aikata...

NNPP ta yi tafka magudi a zabencike gurbin Kano – Farouk Lawan

Tsohon dan majalisar wakilai, Farouk Lawan, ya yi zargin...

Dan shugaban kungiyar Boko Haram ya shiga hannu

Hukumomi a ƙasar Chadi sun kama yaron shugaban ƙungiyar...

Daga yau wankin koda a Najeriya ya koma dubu 12 maimakon dubu 50 – Tinubu

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya amince da rage farashin...

An ceto Mutane 25 da syka kife a kwale-kwalen Sokoto

Hukumomi a jihar Sokoto sun ce, sun samu nasarar...

An fara duba rabon gyaran arzikin Najeriya

Shugaban Hukumar rarraba arziƙin ƙasa RMAFC, Mohammed Shehu, ya...
X whatsapp