fidelitybank

Obasanjo zai gurfana a gaban kotun ICC a kan wutar Mambila

Date:

A yau Laraba ne tsohon Shugaban Ƙasa Olusegun Obasanjo zai bayyana a gaban kotun kasuwanci ta duniya da ke birnin Paris na ƙasar Faransa wato ICC domin bayar da bahasi game da kwantiragin wutar lantarki ta Mambila, wanda kamfanin Sunrise Power ya shigar da gwamnatin Najeriya.

Kamfanin ya maka a Najeriya a kotu ne bisa zargin rashin cika yarjejeniyar kwangilar da ya shiga da Najeriya kan samar da wutar lantarki daga tashar Mambila.

A jiya Talata ne shugaban kamfanin Sunrise Power, Leno Adesanya ya bayyana a gaban kotun, inda ya yi nasa bayanin game da zargin da yake yi wa gwamnatin,” kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito.

Tun a farkon makon nan ne aka ruwaito cewa tsofaffin shugabannin Najeriya, Muhammadu Buhari da Olusegun Obasanjo za su bayyana a gaban kotun na ICC da ke Paris domin bayar da bahasi game da kwangilar ta samar da wutar lantarki a Mambila.

tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An sake mayar da yan Najeriya 294 gida daga Nijar

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya Nema ta...

An gano motoci 35 da aka sace a wata shida

Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa a Najeriya ta ce...

Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Shugaban Ƙsaar Laberiya Joseph Nyuma Boakai ya kai ziyarar...

Rundunar Yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta hana gudanar...

Iran ta zartar da hukuncin kisa a kan Mutane 3

Hukumomi a Iran sun zartar wa mutum uku hukuncin...

Ƴansanda sun kama ƙasurgumin ɗanbindiga a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta ce, jami'an ta sun...

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...
X whatsapp