fidelitybank

Obasanjo da tsofaffin sojoji sun juyawa Atiku baya a 2023

Date:

Rahotanni na nuni da cewa, Olusegun Obasanjo da tsofaffin sojoji sun yi watsi da Atiku Abubakar, a matsayin mutumin da ya ke neman fitowa takarar shugabancin kasar nan a 2023.

Hankalin su Obasanjo ya bar Arewa a zaben 2023 wanda ya karkata zuwa wajen ‘yan Kudu, domin su karbi shugabanci.

A cewar Vanguard ‘yan takarar Obasanjo sun hada da Dr. Akinwumi Adesina da sauran su daga Kudu.

Manyan kasar nan su na tare da tsohon gwamna, Peter Obi da kuma tsohon mataimakin shugaban CBN, Farfesa Kingsley Mohgalu. Wani na kusa da tsohon shugaban Najeriyan da tsofaffin Janar na sojoji ya shaidawa jaridar cewa, manyan kasar ba su tare da Atiku Abubakar a zaben na 2023.

punch newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp