fidelitybank

Obasanjo da Obi da shugaban Yarbawa sun kai ziyara wajen Inyamurai

Date:

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi da kuma shugaban kungiyar al’adun Yarabawa, Afenifere, Ayo Adebanjo; sun kai ziyara shedikwatar kungiyar Ohanaeze Ndigbo da ke jihar Enugu.

Mutanen uku sun je jihar ne domin jajantawa Ohanaeze Ndigbo bisa rasuwar tsohon minista Mbazulike Amaechi, wanda ya rasu a watan Nuwamba.

Tsohon Gwamnan Anambra, wanda ya wallafa hotunan taron a shafin sa na Twitter da aka tabbatar, ya ce “Cif Ogene Okeke ne ya karbe su”.

Ya rubuta cewa, “Na hadu da Shugaba Obasanjo da Pa Ayo Adebanjo a hedikwatar Ohanaeze da ke Enugu domin sanya hannu kan takardar ta’aziyyar marigayi Cif Mbazulike Amaechi. Cif Ogene Okeke ne ya tarbi tawagar. – PO.”

Idan dai za a iya tunawa Amaechi ya jagoranci wata tawaga ta fitattun shugabannin Igbo zuwa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari domin neman a sako shugaban masu fafutukar kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu, kafin rasuwarsa.

bbc news 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp