fidelitybank

NPFL ta ci tarar Sporting Lagos miliyan daya

Date:

Hukumar kwallon kafa ta Najeriya ta ci tarar kungiyar Sporting Legas tarar Naira miliyan 1 saboda tabarbarewar tsaro.

An dai hukunta Sporting Legas ne saboda rashin samar da ingantaccen tsaro a karawar da suka yi da Heartland a ranar Lahadin da ta gabata.

An tashi wasa 1-1 a filin wasa na Mobolaji Johnson Arena dake Onikan a Legas.

Dole ne Sporting Legas ta biya tarar a cikin kwanaki 14 ko kuma ta sake fuskantar wasu takunkumi.

An umurci kulob din da ya aiwatar da ingantaccen tsarin tsaro na ranar wasa tare da tsara shirin sake daidaitawa ga magoya bayansu.

Hukumar ta NPFL ta kuma umurci kulob din da ya samar da ingantaccen tsarin tsaro na ranar da za a yi wasa domin kaucewa sake faruwar lamarin.

Kulub din yana da awanni 48 don daukaka kara kan takunkumin.

bbc news nigeria today live

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp