fidelitybank

Noman da jama’a suka yi abinci ya karye a Najeriya – Gwamnati

Date:

Gwamnatin Tarayya ta musanta cewa ta shigo da tan-tan na abinci zuwa ƙasar daga ƙasashen waje, wanda wasu ke cewa hakan ne ya haddasa saukar farashin abinci a kasuwannin ƙasar.

A cikin wata hira da manema, Ministan aikin gona da samar da abinci na ƙasar Farfesa Abubakar Kyari, ya ce duk da yake gwamnatin ta yi tunanin shigo da abincin lokacin da farashinsa ya tashi, daga baya ta yi watsi da batun.

Sai dai ya ta’allaƙa saukar da farashin abincin na yanzu ne da yadda jama’a da yawa suka koma gona a daminar bara.

A cewarsa noman da aka yi ne ya yi kyau, wanda shi ne ya sa kayan abincin ya yawaita, sannan ya yi kira ga ƴankasuwa su yi ramgwame domin jama’a su mora.

spw

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp