fidelitybank

NNPP za ta kayar da APC da PDP a zaɓen 2027 – Kwankwaso

Date:

Tsohon Gwamnan jihar Kano, kuma jagoran jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce jam’iyyarsa ce za ta doke manyan jam’iyyun APC da PDP domin samun nasara a zaɓen 2027.

Kwankwaso ya bayyana haka ne a wurin babban taron jam’iyyar NNPP a Abuja a ranar Alhamis, inda ya ce ƴan Najeriya ba sa jin daɗin yadda gwamnati take gudana a yanzu.

“Na yi amannar cewa idan za a yi zaɓe sahihi a ƙasar nan, jam’iyyarmu ce za ta samu nasara, domin za ta kayar da APC da PDP da duk sauran jam’iyyun ƙasar nan,” in ji shi, kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito.

A game da batun cewa NNPP ta dare gida rabu, Kwankwaso ya ce babu wani rikici a jam’iyyar, inda ya ce “bai kamata a yi maganar ba ma, domin na san akwai masu samun abinci a sanadiyar wannan saɓani. Amma su sun san wasa suke yi.”

Kwankwaso ya yaba wa ƴan Najeriya bisa ƙaunar da suka nuna masa ba, inda ya ce, “ƴan Najeriya ba sa jin daɗi. Akwai talauci a ƙasar, akwai matsalar tsaro, sannan ababen more rayuwa sun taɓarɓarewa, kuma ba ma ganin wata huɓɓasar magance su,” in ji shi.

breaking news in nigeria today punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp