fidelitybank

NNPP ta gargaɗi Kwankwaso kan haɗakar jam’iyya

Date:

Wani jigo a jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), Asiwaju Moshood Shittu, ya gargadi shugaban jam’iyyar na kasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, da ya guji yin gaggawar shiga duk wata kawance ko hadakar siyasa gabanin babban zabe na 2027.

Da yake magana da manema labarai a Abuja a karshen makon da ya gabata, Shittu, tsohon babban darakta (Arewa) na kungiyar yakin neman zaben shugaban kasa ta Kwankwaso, ya yi gargadin cewa duk wani hadaka da aka yi cikin gaggawa ba tare da wata manufa ko sahihin dan takarar shugaban kasa ba na iya zama “aure na rashin jin dadi.”

Ya kwatanta hakan da hadewar da aka yi a shekarar 2014 da ta kai ga hambarar da shugaba Goodluck Jonathan, yana mai cewa hakan ya haifar da mummunan sakamako na shugabanci.

Shittu ya shawarci Kwankwaso da ya yi nazari a tsanake, tare da nuna shakku kan sahihancin dan takarar, da tsarin hadakar, da tsarin tafiyar da mulki.

Ya jaddada cewa galibin kungiyoyin ‘yan adawa a Najeriya sun gaza ne saboda rashin daidaiton akida da hangen nesa.

Da yake kira ga Kwankwaso da ya fifita al’ummar Najeriya akan lissafin siyasa, Shittu ya yi gargadin cewa tarihi zai yanke hukunci da kakkausan harshe.

Ya karkare da cewa Najeriya ba za ta iya sake yin caca ba a cikin shugabancinta.

tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp