fidelitybank

NNPP ce za ta ƙwato Najeriya a 2023 – Kwankwaso

Date:

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce jam’iyyarsa ta dukufa wajen ceto Najeriya daga matsalolin da take addabarta.

Kwankwaso, wanda ya bayyana haka a ranar Lahadin da ta gabata, yayin da yake kaddamar da ofishin yakin neman zaben NNPP na Kano, ya bukaci ‘yan Najeriya da su rika ganin NNPP a matsayin mai ceton su.

Sanata Kwankwaso ya dage cewa jam’iyyar ita ce ta fi dacewa a Najeriya, inda ya bukaci masu kada kuri’a da su tabbatar sun fito baki daya don amfani da ‘yancinsu.

Dan takarar ya dorawa ‘yan Najeriya da su yi wa kasar addu’a gabanin zaben 2023, inda ya kara da cewa jam’iyyarsa ta gabatar da mafi kyawu da zai taimaka wajen kwato kasar.

Ya ce, “an yi tarihi a Sharada inda wadanda ba su iya zuwa makaranta za a ba su dama kamar yadda ake sa ran sabuwar Najeriya.”

Ya kuma jaddada bukatar samar da hanyar ci gaba ga matasa tare da tabbatar wa matasa samun ingantacciyar gwamnati a karkashin jam’iyyar NNPP.

Shugaban jam’iyyar na jihar, Umar Haruna Doguwa ya ce dimbin jama’ar da suka halarci taron sun nuna yadda jam’iyyar za ta iya kaiwa ga nasara.

newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp