fidelitybank

NNCL sun fara jigilar iskar Gas daga Japan zuwa China

Date:

Kamfanin Man Fetur na kasa (NNPCL), ya fara jigilar iskar Gas zuwa Japan da China ta jirgin ruwa.

A cikin wata sanarwa a ranar Litinin, mai magana da yawun kamfanin, Olufemi Soneye, ya bayyana cewa, an cimma wannan buri ne ta hanyar haÉ—in gwiwar wasu rassan kamfanin wato NNPC LNG Ltd da NNPC Shipping Ltd.

Kamfanin NNPCL ya fara isar da iskar gas a ranar 27 ga Yuni, 2024 daga jirgin ruwa mai tsawon mita 174,000 Grazyna Gesicka a Futtsu, wani birni da ke Japan.

Bayan haka, kamfanin ya faɗada ayyukansa zuwa ƙasar China, inda ya kai wani kaya na iskar gas ta jirgin ruwa.

Soneye ya bayyana cewa tsarin jigilar iskar gas ta jirgin ruwa na buƙatar babban matakin ƙwarewa da inganci.

NNPCL yana kasuwancin iskar gas tun daga 2021, lokacin da ya fara sayar da iskar gas É—in a karon farko a watan Nuwamba na shekarar 2023.

www nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp