fidelitybank

NLC da TUC sun gargadi kamfanin wutar lantarki na TCN

Date:

Shugabannin ƙungiyoyin ƙwadago sun soki kamfanin rarraba wutar lantarki na (TCN) kan ƙorafi da damuwa da ya nuna sakamakon katsewar wutar lantarki da ta shafi ƙasar.

A wata sanarwa da NLC ta fitar, mai ɗauke da sa hannun shugabanta Joe Ajaero, ta ce daman kamar yadda ta sanar yajin aikin da ita ta takwararta suka kira na sai-baba-ta-gani a kan takaddamarta da gwamnatin tarayya kan gaza samar da sabon albashi mafi ƙanƙanta abu ne da daman zai shafi kusan kowace hukuma da kamfanoni ba TCN kadai ba.

Ƙungiyar ta musanta zargin da ta ce kamfanin wutar lantarkin ya yi na cewa mambobinta sun doki wasu ma’aikatan kamfanin a wasu wuraren.

Haka kuma sanarwar ta nuna damuwa kan yadda ta ce kamfanin na amfani da karfin soji wajen tilasta wa ma’aikatansa aiki, ta ce za ta dora alhakin duk wani rauni da ma’aikaci ya ji a kan kamfanin a sakamakon jibge sojoji a wasu wuraren aikin kamfanin.

Ƙungiyar ta ce, maganar kamfanin ya fito yana kokawa tare da nuna kamar ayyukansa kaɗai lamarin ya shafa bai dace ba

besda

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp