fidelitybank

Nijar ta cire wa Bazoum rigar kariya

Date:

Kotu mafi girma a jamhuriyar Nijar ta cire wa tsohon shugaban Ƙasar, Mohamed Bazoum rigar kariya abin da ke nufin cewa zai iya fuskantar shari’a.

Matakin ya nuna cewa Bazoum zai fuskanci tuhuma a kotun sojin Ƙasar.

Zaɓaɓɓen shugaban ƙasar wanda aka kifar da gwamnatinsa a shekarar da ta wuce, yana fuskantar ɗaurin talala, tun bayan da sojoji suka ƙwace iko.

Ana zargin Bazoum da cin amanar ƙasa da tallafawa ta’addanci da kuma yi wa tsaron ƙasar zagon ƙasa.

A makon da ya wuce ne lauyoyinsa suka janye daga ƙarar.

Ɗaya daga cikin lauyoyin ya ce an ƙi barin su su gana da Bazoum tun da aka soma batun shari’a kan rigar kariyar.

news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp