fidelitybank

Ni zabin Allah ne ga ‘yan Najeriya – Osibanjo

Date:

Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, a ranar Juma’a a Anambra, ya ce, kasancewar ya yi mataimakin shugaban kasa a shekaru bakwai da suka gabata tare da shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya), ya gamsu cewa ,Allah ne ya zabe shi ya yi wa ‘yan Nijeriya hidima a matsayi na gaba.

Ya kuma bayyana cewa, nan ba da dadewa ba kokarin da gwamnatin Buhari ta yi na samar da tsaro zai bayyana nan da shekaru masu zuwa.

Osinbajo ya yi wannan jawabi ne a ranar Juma’a a Awka, babban birnin jihar Anambra, yayin da yake ganawa da wakilan jam’iyyar All Progressives Congress, a ci gaba da hulda da wakilan jam’iyyar da masu ruwa da tsaki a fadin kasar nan.

Wannan na zuwa ne a wata sanarwa da babban mataimaki na musamman ga mataimakin shugaban kasa kan harkokin yada labarai Laolu Akande ya sanyawa hannu a ranar Asabar mai taken ‘Yadda gwamnatin Buhari ke gyara tsarin tsaron Najeriya’.

spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp