fidelitybank

Ni ne wanda ya lashe zaben fidda gwani a PDP – Abacha

Date:

Ɗan takarar gwamnan jihar Kano a inuwar jam’iyyar PDP, Mohammed Abacha ya nemi babbar kotun Tarayya a Kano ta tilastawa hukumar zaɓe ta INEC tabbatar ma sa da takararsa.

Abacha ya kalubalanci hukuncin da ya tabbatar da cewa Sadiq Wali ne sahihin ɗan takarar PDP a Kano.

Mohammed Abacha ya ce shi ne ya lashe zaben fitar da gwamni da aka gudanar a ranar 25 ga watan Mayu wanda ya ce INEC ta tura wakilai domin sa ido, amma sai kuma aka musanya sunansa da Sadiq Wali.

Mai neman takarar na son kotu ta hana PDP da shugaban jam’iyyar na Kano gabatar da Wali a babban zaben da ke tafe a 2021.

Akwai dai rarabuwar kawuna tsakanin ‘ya’yan jam’iyyar PDP da ke da tsagi biyu a Kano.

Wannan dalilin ne ya sa bangarorin da ke rikici da juna kowa ya gabatar da na shi zaben fitar da gwanin.

Abin da ya kai ga PDP ta samu ‘yan takara biyu kafin daga bisani aka tabbatar wa da Sadiq Wali kujerar takara.

Sai dai Mohammed Abacha tun daga wannan lokaci ya ke kalubalantar matsayar jam’iyyar da maka batun a gaban kotu.

A cikin watan Satumba za a cigaba da sauraron karar.

news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp