fidelitybank

Ni ne nafi kowa cancanta na jagoranci Najeriya – Amaechi

Date:

Tsohon Ministan Sufuri kuma dan takarar Shugaban kasa a karkashin Jam’iyyar APC, Hon. Chibuike Rotimi Amaechi, ya bayyana kansa a matsayin wanda ya fi kowa cancantar tsayawa takarar shugaban kasa, domin ya san matsalolin kasar nan kuma yana da karfin magance su idan ya zama shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa.

Babban kalubalen da ke addabar Najeriya shi ne batun rashin tsaro Amaechi ya ce yana da iya kuma a shirye yake ya yi amfani da kwarewarsa a tsawon shekaru a matsayinsa na kakakin majalisa da gwamnan jihar Rivers da kuma matsayinsa na minista wajen magance matsalolin.

Amaechi ya bayyana hakan ne a wata gajeriyar ganawar da ya yi da gwamna Abubakar Sani Bello da wakilai da magoya bayan jam’iyyar APC mai mulki a jihar Neja, inda ya jaddada cewa matsalar tsaro a jihar Ribas lokacin da yake Gwamna ya yi muni kamar yadda yake faruwa a Nijar a yau. amma ya samu damar dawo da zaman lafiya a jihar.

nhgsfp

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp