fidelitybank

Ni ne na ceto Atiku daga hannun Obasanjo – Tinubu

Date:

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Ahmed Tinubu, ya yi ikirarin cewa ya “ceto” mai rike da tutar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar daga hannun tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo.

Abubakar, wanda ya yi mataimakin shugaban kasa a karkashin Obasanjo, ya yi ta fafatawa da tsohon shugaban nasa tsawon shekaru.

Dukkan mutanen biyu sun yi sulhu ne gabanin babban zaben 2019.

Karanta wannan: Idan ku ka zabi Atiku zai siyar da bishiyar Kwakwarku ya gudu Dubai – Tinubu

Sai dai kuma, Obasanjo ya yi watsi da Peter Obi na jam’iyyar Labour Party (LP) a zaben bana.

Da yake magana a ranar Litinin yayin wani gangamin yakin neman zabe a Uyo, babban birnin Akwa Ibom, Tinubu ya ce: “Ni ne na kubutar da shi daga hannun Obasanjo da ya so ya gasa shi kamar naman akuya.

“Ya gudu zuwa Dubai, kuma da zabe ya sake zuwa, shi (Atiku) ya zo ne don samar da ababen more rayuwa na ciki. Mun gyara shi a Legas muka ba shi tikiti amma ya batar da shi ya karbi kudi.

“Ya fuskanci Obasanjo, ya fuskanci Buhari ya gaza. Ya kasa tare da Jonathan. Ya gaza a cikin dukkan batutuwansa.

legit new

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp