fidelitybank

Ni na ke da ‘yan dangwale a 2023 Tinubu ka dawo waje na – Kwankwaso

Date:

Gabanin zaben shugaban kasa na 2023, tsohon gwamnan Kano, Rabiu Kwankwaso, ya ce, shi ne ke da iko kan yawan kuri’u da za su iya kai ga nasara ga duk wani dan takara mai tsanani.

Kwankwaso ya bayyana haka ne yayin da yake zantawa da Chude Jideonwo.

A cewar tsohon gwamnan ya yi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari aiki ne bayan ya gamsu ba don kabilarsa ko kudinsa ba.

Kwankwaso ya bukaci masu neman shugabancin kasar nan da su zo wurinsa, inda ya kara da cewa shugaban kasa ba nadi ba ne sai dai ta wanda zai iya.

PlatinumPost ta rawaito cewa tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Tinubu, mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, Peter Obi, da dai sauransu, sun bayyana sha’awarsu ta tsayawa takarar shugaban kasa a 2023 a karkashin manyan jam’iyyun siyasa biyu, APC da PDP.

nnnhausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp