fidelitybank

Ni ba munafuki ba ne – El-Rufa’i

Date:

Tsohon gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir El-Rufai, ya ce shi ba irin ‘yansiyasar nan ba ne da ke munafurci da yaudara da karya ba, yana mai kwatanta ‘yansiyasar da ke haka da ‘yan fim din Najeriya.

El-Rufai ya bayyana hakan ne yayin da yake mayar da magana kan wani da ya yi rubutu a shafin X, Ira Habib inda ya koda shi bayan da ya ce ya karanta littafinsa ‘Accidental Public Servant,’

Habib ya rubuta cewa,”…lalle ba dansiyasar da zai so ya yi aiki da El-Rufai a majalisar ministocinsa sai dai in har da gaske yake yana son ya raya kasarsa nan. Bai iya munafurci ba.” Kamar yadda mutumin ya rubuta a shafinsa na X.

A kan hakan ne El-Rufain ya jaddada maganar da Habib din ya rubuta cewa bai iya yaudara da karya ba – yana mai kwatanta ‘yansiyasar da ke haka da ‘yan fim din Najeriya na Nollywood.

Tsohon gwamnan na Kaduna ya bayyana hakan ne kuwa ‘yan kwanaki bayan da aka ruwaito shi yana cewa idan da yana cikin gwamnatin Tinubu ba zai sauya matsayinsa ba a kan yadda yake faden gaskiya a kan gwamnatin ba.

nnn.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp