fidelitybank

NFF ta yi Allah wadarai da mamaye filin wasa na Abuja

Date:

Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF, ta bayyana takaicinta kan tarzomar da ta biyo bayan wasan neman shiga gasar cin kofin duniya da kungiyar kasar ta Super Eagles ta yi da Black Stars ta Ghana jiya Talata a filin wasa na tunawa da Mashood Abiola da ke Abuja inda aka tashi 1-1.

Ta kuma bayyana alhini kan mutuwar wani jami’in hukumar kwallon kafa ta CAF a yayin wasan, tare da musanta ikirarin cewa tarzomar da aka samu ce ta yi sanadin mutuwarsa.

Sakatare Janar na hukumar ta NFF, Muhammad Sanusi, ya shaida wa BBC cewa, suna bai wa ‘yan Najeriya hakuri kan sakamakon wasan da ba kasar rashin cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta bana da za a yi Qatar.

latest news in nigeria today 
2021 ripples

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp