fidelitybank

NFF ta kori alkawalan wasan da suka yi wa Kano Pillars busa

Date:

Sashen bunkasa alkalan wasa na hukumar kwallon kafa ta Najeriya ta kori alkalin wasa Jimoh Abdurasheed da mataimakinsa Zakari Adamu daga ci gaba da alkalan wasa a gasar Premier ta Najeriya.

Alkalan wasan biyu sun jagoranci wasan ranar 24 da suka hada Rivers United da Kano Pillars a filin wasa na Adokiye Amiesimaka a karshen makon da ya gabata.

Kungiyoyin biyu sun fafata ne da ci 1-1 a wasan.

 

An dauki matakin ne bayan da kungiyar Kano Pillars ta kai karar hukumar NPFL.

An ce jami’an sun shiga wani hali na rashin da’a wanda ya sa Rivers United ta farke a karawar.

An ce an sanar da matakin na sallamar jami’an ne ga shugaban NFF da babban sakatare.

breaking news in nigeria today 2021

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp