fidelitybank

NEMA da FRSC sun haɗa hannu saboda dakile haɗura a bikin Sallah

Date:

A wani bangare na kokarin tabbatar da bikin Sallah ƙarama ba tare da hatsari ba, Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta hada hannu da hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC), domin tabbatar da zirga-zirgar ababen hawa da kuma daukar matakan gaggawa a yayin bikin Eid-el Fitr.

Da yake jawabi yayin kaddamar da atisayen mai taken, “Operation Eagle Eye, Safe Eid-el Fitr”, shugaban ofishin NEMA na Benin, Dahiru Yusuf, ya ce, atisayen wani bangare ne na hadin gwiwa da FRSC da sauran masu ruwa da tsaki wajen kai daukin gaggawa. .

A cewarsa, shirin wayar da kan jama’a a kan hatsarin tituna an yi shi ne, don tallafa wa kokarin da hukumar FRSC reshen jihar Edo ke yi na dakile kashe-kashe da asarar rayuka a yayin bikin.

Ya bayyana cewa, an yi hakan ne domin tallafa wa masu ruwa da tsaki wajen shawo kan bala’o’i, wajen taimaka wa hukumar FRSC wadda ita ce kan gaba wajen rage hadurra a kan tituna da kuma gaggauta daukar matakan gaggawa a jihar.

nasarawa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp