fidelitybank

NDLEA ta yi babban kamu a jihar Legas

Date:

Jami’an hukumar NDLEA mai yaƙi da shan miyagun ƙwayoyi, ta ce, ta kama mutum huɗu da ake zargi da hannu wajen safarar haramtattun ƙwayoyi masu nauyin 16,000kg a Jihar Legas.

Ana zargin mutanen – maza biyu da mata biyu – da safarar ƙwayoyi daga ƙasar Netherlands, a cewar kakakin NDLEA, Femi Babafemi.

A cewarsa, jami’an NDLEA sun shafe makonni suna bin sawun Aro Aderinde mai shekara 48, inda suka kama shi da zargin shigar da ganyen wiwi mai nauyin 3,149kg ta hanyar ɓoye shi a cikin ganyen kwakwa wanda aka zuba a kwantena mai lamba MSKU 1820587.

A gefe guda kuma, an kama mata biyu – Hauwawu Bashiru and Basirat Adebisi Yahaya – da zargin yunƙurin fitar da ƙwayar methamphetamine mai nauyin 90kg bisa haɗin gwiwa da wani fasto mai suna Anietie Okon Effiong mazaunin Jihar Akwa Ibom kuma aka kai su Uyo don fuskantar shari’a.

Haka nan, an kama wani da ake zargi da dillancin ƙwaya mai suna Monday Michael mai shekara 45 lokacin da yake ɗauke da ganyen wiwi mai nauyin 365kg cikin mota biyu a Legas.

leadership newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp