fidelitybank

NDLEA ta mayar da martani a kan babban Sifetan ‘yan sanda

Date:

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta NDLEA, ta yi martani a kan kalaman babban Sifeto Janar na ‘yan sandan kasar nan, inda ya yi kira ga a hukunta jami’an hukumar da suke taimakawa wajen shigo da hodar Iblis Najeriya.

Zaku tuna cewa a ranar Litinin hukumar NDLEA ta garkame dakataccen DCP na yan sanda, Abba Kyari, kan laifin safarar hodar Iblis mai nauyin kilo 25.

Sifeto Janar na ‘yan sanda, IGP Usman Baba Alkali, ya yi kira ga Shugaban hukumar NDLE a yau Talata cewa, ta damke jami’ansa dake taimakawa masu safarar kwaya tare da Abba Kyari.

Daily Trust ta rawaito kakakin hukumar, Femi Babafemi, ya ce, hukumar ba za ta yi wani rufa-rufa ba, ko wanene sai an tona masa asiri.

Yayin da aka tambaye shi shin me ya sa ba’a ambaci sunayen jami’an NDLEA da su ka yi safarar tare da Abba Kyari ba, Babafemi ya ce hukumar ba za ta boye kowa ba.

world news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp