fidelitybank

NDLEA ta kama Lami Rigima da kilo 150 na tabar wiwi

Date:

Hukumar yaƙi da miyagun ƙwayoyi NDLEA, ta kama wata mace da ta kira “Sarauniyar Ƙwaya” a Jihar Taraba, sakamakon zarginta da ta’ammali da tabar wiwi.

Sanarwar da NDLEA ta fitar a yau Laraba ta ce, jami’anta sun kama Lami Mai Rigima a Ƙaramar Hukumar Ardo Kola ranar Litinin da ta gabata.

Hukumar ta ce, ta fara neman Lami tun daga Oktoban 2021, lokacin da aka kama da gurfanarwa da ɗaure wani mai suna Abdullahi Madaki mai shekara 50.

An kama sarauniyar da tabar wiwi da ta kai nauyin kilo 150 giram, a cewar NDLEA.

Kazalika, hukumar ta kama wani mai suna Emeka Okiru mai shekara 40 da zargin mallakar ƙwayar tramadol 32,700 a Adamawa.

legitnew

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp