fidelitybank

NDLEA ta kama dillalin kwaya a Legas

Date:

Shahararren dillalin kwaya da aka kama a Legas ba zai yi wani lokaci a gidan yari ba duk da hukuncin da aka yanke masa.

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama Alhaji Surajo Mohammed.

Jami’an yaki da fataucin miyagun kwayoyi sun kama shi a ranar 20 ga Disamba, 2021, a unguwar Alaba Rago da ke Ojo, Legas.

Wanda aka yankewa laifin, yana da kilogiram 941.15 na tabar wiwi a hannunsa, an gurfanar da shi a gaban kotu mai lamba FHC/L/370c/2021.

A ranar 6 ga watan Oktoba ne aka kawo karshen shari’ar Mohammed a babbar kotun tarayya da ke Legas.

A hukuncin da ya yanke, mai shari’a Yellin Bogoro ya yanke masa hukuncin daurin shekaru bakwai a gidan yari.

Sai dai alkalin ya baiwa Mohammed zabin tarar Naira miliyan 7, wanda ke nufin za a sake shi bayan ya biya.

A ranar Lahadin da ta gabata ne hukumar NDLEA ta sanar da kama fiye da kwayoyin Tramadol miliyan 2.4 daga kasar Pakistan.

sunnnewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ę“ansandan jihar Kaduna, sun buʙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ʙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ā€˜Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ʙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ā€˜yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp