fidelitybank

NDLEA ta cafke mutane 58 a filin wasa na Sani Abacha dake Kano

Date:

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, NDLEA, ta kama mutane 58 da ake zargin suna amfani da miyagun kwayoyi a jihar Kano a filin wasa na Sani Abacha.

Sabuwar rundunar ‘Operation Hana Maye’ da aka kaddamar ta yi kamen ne biyo bayan wani samame da aka kai da nufin yaki da safarar miyagun kwayoyi a jihar.

Sadik Muhammad Maigatari, kakakin rundunar ya ce, “a wani bangare na aikin, an samu nasarar kai samame a filin wasa na Sani Abacha, inda aka kama mutane 58 da ake zargi tare da kwato wasu haramtattun abubuwa.”

Ya kuma bayyana cewa an kai sumamen ne da yammacin ranar Laraba, 17 ga watan Janairu, 2024.

legit nig. news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp