fidelitybank

NDLEA ta cafke hamshaƙin ɗan kasuwa da Iblis

Date:

Hukumar da ke Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta ƙasa, NDLEA, ta kama wani hamshaƙin ɗan kasuwa da hodar ibilis da kuma tabar wiwi a kan hanyarsa ta zuwa ƙasahen Vietnam da Brazil da kuma Italiya.

A wani saƙo da hukumar ta wallafa shafinta na twitter ta ce ta kama ɗan kasuwar mai suna Molokwu Nwachukwu, wanda ke yawan ziyartar ƙasashen China da Dubai da Pakistan da kuma Vietnam, a filin jirgin sama na Legas.

Inda aka same shi da ƙulli 36 na hodar ibilis a cikin jakankunsa da takalmansa, yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa ƙasashen kudancin asiya.

A wani labarin kuma hukumar ta ce ta kama ƙwayoyin tramadol kusan 164,750 a jihar Taraba.

vanguard newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp