fidelitybank

NDLEA ta bankaɗo dakin gwajin magunguna mara inganci a Legas

Date:

Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA a ranar Asabar, sun gano wani dakin binciken magunguna a cikin unguwar Victoria Garden City (VGC), Lekki, jihar Legas.

Hukumar, ta yi aiki da leken asiri, ta fasa dakin binciken meth a cikin wani gidan haya, a K-5A/2, a kan titin 14 na VGC.

Sanarwar tsaro na cikin gida da Manajan VGC, Yusuff Morufat, ya fitar ga mazauna garin, ya ce, jami’an sun kama wanda ake zargin, Emeka Nzewi tare da abokansa.

Hukumar NDLEA dai ta kasance tana neman Mista Emeka Nzewi tun a shekarar 2017.

A cewar Jami’an NDLEA, duk rijiyoyin burtsatse, samar da ruwa da kuma shuke-shuken da ke da nisan mil 500 daga K-5A/2 Road 14 sun lalace.

“Saboda haka, VGCPORA tare da NDLEA za su gudanar da gwajin samar da ruwa ga kadarorin da ke kusa da K-5A/2, Road 14”, 

Ya kuma kara da cewa, “Masu mallakar kadarorin ba sa gudanar da binciken bayanan masu haya kafin hayar kadarorin. Irin wannan aikin yana jefa sauran mazauna yankin cikin hadarin tsaro.”

sani ahmad

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp