fidelitybank

NDLEA sun yi babban kamu a filayen jirgi uku

Date:

Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, sun damke mutane a manyan filayen jiragen sama guda uku na kasar ciki akwai Legas, Abuja da kuma Fatakwal da manyan odar iblis da masu safarar miyagun kwayoyi na Brazil suka yi kokarin shiga da su Najeriya.

A cewar mai magana da yawun hukumar ta NDLEA, Femi Babafemi, an kama wasu masu fataucin mutane 7 ne a cikin wannan farfagandar.

Sanarwar da kakakin ya fitar a ranar Lahadi ta ce, a filin jirgin sama na Fatakwal, an kama wasu mutane biyar da ake zargi a ranar Asabar 9 ga watan Afrilu.

An kama uku daga cikinsu a lokacin da ake tantance fasinjojin da ke cikin jirgin Qatar Airline QR1433 daga Doha zuwa Fatakwal.

Ya ce, wadanda ake zargin sun taso ne daga birnin Sao Paulo na kasar Brazil a cikin jirgin Qatar guda, da ke kan hanyar Doha zuwa Abuja da kuma Fatakwal dauke da kwayar hodar iblis mai nauyin kilogiram 24.96.

daily post nigeria today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ę“ansandan jihar Kaduna, sun buʙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ʙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ā€˜Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ʙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ā€˜yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp