fidelitybank

NDLEA: An wallafa sunayen mutane hudu da su ka yi harkalla da Abba Kyari

Date:

Tun bayan da hukumar NDLEA ta fitar da sanarwar neman Abba Kyari ruwa a jallo, hukumar ‘yan sanda ta cafke shi da wasu manyan jami’ai hudu a yammacin karfe 5 na yammacin ranar Litinin tare da mika DCP Abba Kyari, da ACP Sunday J. Ubua da ASP Bawa James da Sifeta Simon Agirgba da kuma Sifeta John Nuhu.

Sai dai hukumar ‘yan sandan ta ce akwai AS John Umoru wanda ba a kama shi ba, har zuwa yanzu, kuma za ta ci gaba da tabbatar da bin dokar kasar nan.

A ranar Litinin, 14 ga watan Fabrairu, ‘yan sanda sun kama DCP Abba Kyari da wasu jami’an ‘yan sanda hudu kan zargin alaka da safarar miyagun kwayoyi tsakanin kasashe.

Kyari wanda a halin yanzu an dakatar da shi, a na zarginsa da hannu a hada kai wurin aikata laifi, rashawa, kwashe shaidu a wata harkallar ta safarar miyagun kwayoyi tsakanin kasashen duniya.

daily post nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp