fidelitybank

NDLEA Abba Kyari fasa kwai a kan harkallar da a ka tsare shi

Date:

Rahotanni sun bayyana cewa, mataimakin kwamishinan ‘yan sandan da aka dakatar, Abba Kyari ya fadi wasu bayanai yayin da hukumar NDLEA ta yi masa tambayoyi.

Majiya a NDLEA ta ce, mganarsa za ta kai ga ci gaba da gudanar da bincike, lamarin da ya sa hukumar ta garzaya kotu, domin ba ta damar tsare Kyari da sauran mutanensa hudu.

Rundunar ‘yan sanda a ranar Litinin, 14 ga watan Fabrairu, ta kama Kyari da wasu mutane hudu tare da mika su ga NDLEA, bayan zarginsu da hannu a safarar miyagun kwayoyi.

Jaridar Punch ta ruwaito cewa Abba Kyari, mataimakin kwamishinan ‘yan sanda da aka dakatar tare da wasu ‘yan tawagarsa mutane hudu na iya ci gaba da zama a hannun hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA).

Da take zantawa da wata majiya mai tushe a hukumar, Punch ta bayyana cewa, Kyari ya yi wasu bayanai da za su kai ga kara bincike, domin haka hukumar ta NDLEA ba za ta iya gurfanar da shi a gaban kuliya ba.

An kuma bayyana cewa, tuni hukumar ta NDLEA ta fara gudanar da bincike kan hodar iblis da babban jami’in ‘yan sandan ya nemi kulla harkallarta.

latest nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp