fidelitybank

NCC ta karbi igiyar kebir daga hannun manhajar Google

Date:

Hukumar Sadarwa ta kasa (NCC) ta ce, kasar za ta karbi kebir na karkashin ruwa na Google manhajar (Equiano) kafin karshen watan Afrilu.

Ikechukwu Adinde, daraktan hulda da jama’a na NCC ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a ranar Alhamis, bayan da Google Global Services Nigeria ya kai ziyarar ban girma ga hukumar.

A cewar sanarwar, NCC ta ce Google ya bayyana kudirinsa na yin aiki tare da hukumar wajen ciyar da ayyukan samar da hanyoyin sadarwa na duniya gaba da inganta manufofin sauyin zamani na kasar.

Da yake karbar tawagar Google, Umar Danbatta, mataimakin shugaban zartarwa na NCC, ya ce, hukumar na fatan ganin shirye-shiryen bangarorin biyu sun yi tasiri ta hanyar inganta hadin gwiwa tsakanin NCC da Google Nigeria don yin tasiri mai adadi da yawa.

www nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp