fidelitybank

NCC ta gargaɗi ƴan Najeriya a kan TikTok

Date:

Hukumar da ke kula da harkokin sadarwa ta ƙasa NCC, ta yi gargaɗin cewa, mutane za su iya shiga cikin haɗari idan suna shiga gasar bidiyo na TikTok, inda ta ce, za su iya faɗawa tarkon masu satar bayanan jama’a ta intanet.

Hakan na kunshe ne a cikin shawarar da NCC ta bayar inda ta ƙara da cewa masu kutse a intanet za su iya amfani da gasar ta TikTok wanda ake kira ‘Invisible Challenge’ wajen yaɗa manhajar satar bayanai ta intanet da ake kira WASP ko W4SP.

Ta ƙara da cewa za a iya satar sunan mutum da lambobinsa na sirri da harkokinsa na kuɗi ta hanyar amfani da dabaru na zamba a intanet.

TikTok na da matukar farin jini a Najeriya musamman a tsakanin matasa.

Shafin TikTok shi ne na tara a farin jini a tsakanin shafukan soshiyal midiya a Najeriya kuma hukumomin ƙasar ba su sanya wa shafin ido ba.

latest nigeria newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...

Isra’ila ta buga gangar yaƙi – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce...

Iran ta na cigaba da luguden makami mai Linzami cikin Isra’ila

Ana ci gaba da zaman dar-dar a Isra'ila yayin...

Alhazan Najeriya sun fara dawo wa daga ƙasar Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sanar da isowar...

Sojoji sun kama ɗan kasar China da zargin kai wa ƴan Boko Haram kayayyaki

Rundunar sojojin ƙasar nan ta kama wani dan kasar...

Isra’ila ta tsokano tsuliyar Dodo – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce...

Da sani na Isra’ila ta kai hari Iran – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana sane...

Farashin man fetur ya tashi bayan Isra’ila ta kai wa Iran hari

Farashin man fetur a kasuwannin duniya ya tashi bayan...

Isra’ila ta kashe manyan Jami’an tsaron Iran su biyar

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...

Isra’ila ta kashe Manyan Jami’an Iran biyar a hare-hare

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...
X whatsapp