fidelitybank

NCAA ta rufe babbar cibiyar Globacom saboda taurin bashi

Date:

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Najeriya NCAA ta ce, ta rufe ainihin babbar cibiyar kamfanin Globacom Limited da ke Wuse 2, Abuja, saboda rashin biyan bashin Naira biliyan 4.7, bisa gaggarumin matsin lamba da gwamnatin tarayya ta yi.

Babban daraktan hukumar ta NCAA, Musa Nuhu, ya gudanar da atisayen ne a ranar Laraba a karkashin kulawar ministan sufurin jiragen sama Hadi Sirika.

Ya kuma ce,”Hukumar tawa ta na fuskantar matsananciyar matsin lamba daga gwamnatin tarayyar Najeriya, kuma za mu yi iya kokarinmu a kan ikon da a ka ba mu, domin ganin an warware biyan basussukan,” inji Nuhu .

Ya kuma shaida wa manema labarai bayan ya kulle ginin cewa, za a sauya wurin ne har sai Globacom ya biya bashin.

Ya bayyana cewa, kamfanin ya biya Naira miliyan 500 ne kawai daga cikin Naira biliyan 5.2 da ya ke bi, inda ya nuna cewa bashin da a ke bin ya kai Naira biliyan 4.7.

A cewarsa, sauran kamfanonin sadarwa su na biya sai dai kamfanin Globacom, wanda ya kasa hadawa tun 2007.

current eggon news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp