fidelitybank

NATO ba za ta iya hana Rasha sahawagin jirage ba – Stoltenberg

Date:

Shugaban kungiyar NATO, Jens Stoltenberg, ya tattauna da manema labarai a Brussels bayan taron ministocin tsaro na ƙungiyar.

Da BBC ta tambaye shi ko akwai wasu ƙasashe da suke son a hana shawagin jirage, idan har NATO ta yanke shawarar ba za ta yi ba.

Stoltenberg ya bayar da amsa cewa, mambobin ƙungiyar kansu a haɗe yake na mataki guda na kaucewa tura sojoji a ƙasa ko na sama “saboda muna da haƙƙin tabbatar da cewa yaƙin Ukraine bai fantsama ba.”

BBC ta kuma tambaye shi ko yana tunanin Ukraine ta sassuta kan burinta na shiga NATO a matsayin babban mataki na tattaunawa da Rasha.

Stoltenberg wanda yake bikin zagoyowar ranar haihuwarsa – ya ce “Ukraine ƙasa ce mai ƴanci kuma tana da damar ta zaɓi makomarta. ” Ya rage nasu su yi yanke shawarar burin shiga Nato ko kuma aa,” in ji shi.

dailypost news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp