fidelitybank

Nasarar Tinubu ba ita ce ƙarshen siyasa ta ba – Obi

Date:

Ɗan takarar shugaban ƙasa a Najeriya na jam’iyyar Labour a zaɓukan 2023, Peter Obi, ya ce hukuncin Kotun Koli ba shi ne karshen siyasarsa ba.

Obi ya bayyana haka ne a wani taron manema labarai da ya kira a yau Litinin a Abuja, inda ya ce shi da magoya bayansa waɗanda ake kira “Obedient Movement” sun zama ƴan adawa a siyasar Najeriya.

“Muradina shi ne samar da sabuwar Najeriya kuma hakan ba zai sauya ba duk da hukuncin da Kotun Koli ta yanke a ranar 26 ga watan Oktoba,” in ji shi.

Ya ce “yadda abubuwa ke tafiya a ƙasar nan, su suka saka muka fito domin zama ƴan adawa a ɓangaren siyasar ƙasar, saboda tana son samun ƴan adawa masu karfi.

Obi ya ce Kotun ta yi watsi da shaida ta yankan shakku, kamar kin amfani da dokokin zaɓe da ya ce INEC ba ta yi ba, abu kuma da ya ce bai kamata hukumar zaɓen tayi wasa da shi ba.

legit breaking news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp