fidelitybank

Nan gaba kadan za a magance wahalar man fetur – NNPC

Date:

Shugaban kamfanin mai na kasa NNPC, Mele Kyari, ya ba da tabbacin cewa, wahalar da ‘yan ƙasar nan ke sha, sakamakon ƙarancin fetur za ta zo ƙarshe nan gaba kaɗan.

BBC ta rawaito cewa, Mele Kyari ya bayyana hakan ne ranar Laraba yayin da yake amsa gayyatar kwamatin Majalisar Wakilai da ke bincike kan yadda aka shigar da gurɓataccen man fetur Najeriya.

“Game da matsalar nan, bari na ba ku tabbaci cewa mun ɗauki dukkan matakan da suka dace wajen dawo da shigo da mai ƙasar nan. Mun ba da oda mai yawan gaske da za ta ba mu damar kai wa cikin watan Maris, yayin da muke da lita biliyan 2.1 a yanzu,” in ji shi.

“Matsalar da kuke gani, ina tabbatar muku cewa za ta zo ƙarshe nan da mako mai zuwa. Idan komai ya tafi lafiya, saboda matsalolin da ba za mu iya magancewa ba ciki har da jigilar mai a manyan motoci, ba don haka ba, muna da ingantaccen tsari na rarraba mai da zimmar fita daga wannan yanayin.” In ji Mele.

natforce latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp