fidelitybank

Nan da shekaru 10 Najeriya za ta daina amfani da man Kananzir – Buhari

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Juma’a, ya sake jaddada aniyar Najeriya na rage hayaki mai gurbata muhalli, inda ya bayyana shirin kawar da amfani da man kananzir a ƙasar nan da shekarar 2030 a matsayin daya daga cikin matakan da za a dauka.

Shugaba Buhari, wanda ya bayyana hakan a yayin wani taron tattaunawa da shugaban kasar Amurka, Joe Biden, ya jagoranta kan taron tattalin arziki kan makamashi da sauyin yanayi (MEF), ya kuma lissafa karuwar amfani da motocin bas wajen safarar jama’a da rage yawan jama’a da kona ragowar amfanin gona a matsayin sassan shirin

Bayanin na Buhari ya zo ne bayan shekaru 10 da gwamnatin tarayya tare da hadin gwiwar masu ruwa da tsaki a harkar man fetur suka fara tsara sabuwar manufar kawar da kananzir da itace da kuma maye gurbinsu da Liquefied Petroleum Gas (LPG) wanda aka fi sani da iskar gas.

daily post newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp