fidelitybank

Nama ton 600,000 na lalacewa duk shekara a Saudiyya

Date:

Hukumar da ke Lura da Inganci da Tsaftar Abinci ta Saudiyya (GFSA) ta ce, kusan tan 600,000 na nama ne ke lalacewa duk shekara a ƙasar.

Hukumar ta faɗi hakan ne a lokacin da take bayyana yawan nama da kajin da aka yi asara ko ya lalace a ƙasar.

GFSA ta ce nama na ɗaya daga cikin abinci mai muhimmanci a ƙasar, to amma ta ce ana barin da yawa yana lalacewa. In ji BBC.

Fiye da tan 444,000 na naman kaji ne ya lalace, yayin da fiye da tan 110,000 na sauran naman dabbobi ya lalace cikin wannan shekara.

Hukumar ta kuma ce ɗaya daga cikin dalilan da suke janyo lalacewar naman shi ne sayensa da ake yi da yawa, ba tare kuma da amfani da shi ba, sannan kuma da dafa abincin da ya fi ƙarfin buƙata.

legitnewsnigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp