fidelitybank

Najeriya za ta zama kasa ta 3 a duniya na yawan mutane – MDD

Date:

Wani binciken Majalisar dinkin duniya ya yi hasashen cewa, Najeriya za ta zama kasa ta uku a yawan al’uma a duniya kafin shekarar 2050.

Binciken ya nuna cewa Najeriya za ta zarta Amurka a yawan jama’a kafin shekarar ta 2050.

Haka kuma an yi hasashen cewa zuwa watan Nuwamban 2022 yawan al’umar duniya zai kai kusan biliyan takwas.

Binciken ya kuma nuna cewa yawan al’umar Indiya zai zarta na China a shakarar 2023

A yanzu dai yawan al’umar duniya ya kai biliyan 7.6, ana kuma hasashen zai kai biliyan 8.6 a 2030, sai biliyan 9.8 a shekarar 2050, sannan ya kai biliyan 11.2 a shekarar 2100. A cewar BBC.

www nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp