fidelitybank

Najeriya za ta kara da Argentina a Amurka

Date:

Yanzu dai za a buga wasan sada zumuncin kasa da kasa tsakanin Super Eagles ta Najeriya da Albiceleste ta Argentina a kasar Amurka.

Za a yi wasan sada zumunci ne a ranar da ba a bayyana ba a watan Maris.

Tun da farko dai an shirya gudanar da wasan a China amma an soke shi ne sakamakon takaddamar da ta barke tsakanin fitaccen dan wasan Argentina Lionel Messi da hukumomin kwallon kafar China.

Messi dai ya fusata ‘yan kasar China ne bayan da ya ki buga wasan sada zumunci tsakanin kulob dinsa na Inter Miami da Hong Kong X1.

Dan wasan gaba yana fama da rauni a lokacin.

Argentina kuma za ta kara da El Salvador a wani wasan sada zumunci a watan Maris.

Super Eagles za ta yi amfani da wasan sada zumuncin ne domin tunkarar wasannin neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA a shekarar 2026 da Afirka ta Kudu da Jamhuriyar Benin a watan Yuni.

nigeria daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp