fidelitybank

Najeriya za ta doke Kamaru saboda Onana – Rohr

Date:

Gernot Rohr, Tsohon mai horar da ‘yan wasan Super Eagles, Gernot Rohr, ya bayyana manyan matsaloli guda biyu da ‘yan wasan kasar Kamaru za sufuskanta a karawar da za su yi da Najeriya ranar Asabar.

A lokacin da yake ganawa da manema labarai, Rohr ya ce, Kamaru na fama da matsalar mai tsaron raga, inda aka zura mata kwallaye shida a wasanni uku da aka buga a matakin rukuni, wato kusan sau biyu a wasa.

Wata matsalar da ya nuna ita ce tabarbarewar dangantaka tsakanin mai tsaron gida Andre Onana da koci Rigobert Song.

Rohr ya yi hasashen cewar, Super Eagles za ta sake doke Kamaru kamar yadda suka yi a zagaye na 16 na gasar AFCON na 2019.

Rohr ya kara da cewar Najeriy ta na da mafi kyawun dan wasa a Afirka, domin haka ya tabbata za su tsallake zuwa gasar, amma zai yi wahala saboda Kamaru ta sake samun karfi da wannan nasara da ta yi da Gambiya.

Indomitable Lions za su kara da Super Eagles a wasan zagaye na 16 na gasar cin kofin nahiyar Afirka da ake yi a bana na shekarar 2023, a filin wasa na Felix Houphouet Boigny dake Abidjan a kasar Cote d’ivoire.

naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp