fidelitybank

Najeriya ta yi asarar dala bilyan 100 a yakin da take yi – UNICEF

Date:

Asusun Kula da Ƙananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya Unicef ya ce Najeriya ta yi asarar dala biliyan 100 sakamakon yaƙin da ake yi a yankin arewa maso gabashin ƙasar.

Cikin wani sabon bincike da Asusun ya gudanar ya yi gargaɗin cewa lokaci ya yi da muhukunta za su ɗauki mataki, saboda yadda rayuwar ƙananan yara ke cikin barazana.

Binciken ya ce kusan yara miliyan ɗaya ne ba sa zuwa makaranta a yankin sakamakon rikicin ‘yan bindiga da yankin ke fama da shi.

Unicef ya kuma nuna yadda rikicin ya ƙara ta’azzara tattalin arzikin ƙasar, lamarin da asusun ya ce na barazana ga rayuwar miliyoyin ƙananan yara ga ƙasar baki-ɗaya.

“Illar yaƙi ba ta tsayawa ga yankin da ake gwabza yaƙin kaɗai ba. Duka Najeriya na ji a jikinta sakamakon yakin da ake yi a yankin, tattalin arzikinta ya samu cikas sakamkon wanna rikici”, in ji rahoton binciken.

vgn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp