fidelitybank

Najeriya ta shiga batun cin fuskar da Napoli ta yi wa Osimhen

Date:

Ministan wasanni na Najeriya, John Owan Enoh, ya ce ƙasarsa na tattaunawar diflomasiyya da Italiya game da taƙaddamar da ta taso tsakanin Victor Osimhen da ƙungiyar Napoli da yake buga wa wasa.

A ranar Alhamis, Mr Enoh ya ce ya yi baƙin cikin yadda Napoli ta yi ƙoƙarin cin fuskar ɗan wasan.

Ƙungiyar ta wallafa wani bidiyo a shafinta na TikTok, wanda ya nuna yadda Osimhen ya gaza cin bugun fanariti.

Tuni ƙungiyar ta cire bidiyon bayan ƙorafin da aka yi, sai dai wakilin ɗan wasan ya yi barazanar ɗaukar mataki na shari’a kan ƙungiyar.

Ministan ya ce Najeriya na mutunta walwalar ƴan wasanta.

A ranar Alhamis, ƙungiyar ta Napoli ta fitar da wata sanarwa, tana cewa ba ta saki bidiyon domin cin mutuncin ɗan wasan ba, kuma ba ta yi ne domin ci masa fuska ba.

natforce 
latest news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp