fidelitybank

Najeriya ta koma baya tun bayan hawan Tinubu – El-Rufa’i

Date:

Tsohon gwamnan Kaduna kuma jigo a jam’iyyar Social Democratic Party, SDP, Nasir El-Rufai, ya ce, Najeriya ta koma baya tun bayan hawan shugaba Bola Tinubu.

El-Rufai ya zargi gwamnatin Tinubu da rashin iya aiki, son zuciya da cin amanar manufofin kafa jam’iyyar All Progressives Congress, APC.

Ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa da Deutsche Welle Hausa a Katsina.

Ya ce a yau Najeriya ta fi tabarbarewar tsaro da tattalin arziki da shugabanci fiye da yadda ta kasance a gwamnatocin baya.

“Tun lokacin da Tinubu ya hau kujerar shugabancin Najeriya, kasar ta fara komawa baya.

“Rashin tsaro ya karu, tattalin arzikin kasar yana raguwa, mawadata sun zama matalauta, kuma batun kabilanci yana karuwa.

“Duk wanda zai ba wa wani mukami to ya zama wanda ya sani ko kuma daga kabilarsa.

“Za su iya watsi da hakan, amma ‘yan Najeriya ba wawaye ba ne, babu yadda za a yi sunanka ya zama haka, kuma za su ce a’a, kai dan Katsina ne,” in ji shi.

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp