fidelitybank

Najeriya na iya samun makuden kudade sakamakon yakin Rasha da Ukraine – LCCI

Date:

Kungiyar ‘yan kasuwa da masana’antu ta Legas (LCCI) ta ce, Najeriya na iya samun makudan kudade daga iskar gas sakamakon yakin Rasha da Ukraine.

A wata sanarwa a ranar Lahadi, da shugaban ya fitar, Michael Olawale-Cole, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta magance ababen more rayuwa na iskar gas.

Ya yi nuni da cewa, samar da kayayyaki ga kasashen Turai zai kara samun kudin shiga tun bayan da Rasha ta hana man fetur da iskar gas.

Olawale-Cole ya yi kira da a kammala ayyuka kamar shirin bututun iskar iskar gas da ake shirin yi daga Najeriya zuwa Aljeriya.

“Ya kamata mu tunkari kasuwannin yankin Sahara da na Turai tare da aikin gina bututun iskar gas na Ajaokuta, Kaduna, Kano (AKK). Saboda bala’o’in wannan yaki, Najeriya za ta iya gano damammaki masu tasowa don samun makudan kudaden musanya na kasashen waje a tsakani zuwa dogon lokaci”, in ji shi.

Olawale-Cole ya shawarci Najeriya da ta bude asusun ajiyarta domin bunkasa noman hatsi da daidaita farashin alkama cikin kankanin lokaci.

Shugaban LCCI ya kara da cewa gwamnati na iya fara shigo da kayayyaki daga wasu wuraren da ke wajen yakin.

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnan Kano ya kori mataimansa na musamman kan belin Danwawu

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da...

Tsohon Minista a mulkin Buhari ya mutu

Allah ya yi wa tsohon ministan noma da raya...

Kashi 70 na yankin Bukuyum ta Kudu na ƙarƙashin ƴan Bindiga – Ɗan majalisa

Rahotanni daga yakin ƙaramar hukummar Bukuyum na jihar Zamfara...

Goodluck ya fi dacewa ya zama dan takara a 2027 – Lamido

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce Tsohon...

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan ƴansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...
X whatsapp