fidelitybank

Najeriya na buƙatar shugaba jajirtacce mai riƙon amana – Ken Nnamani

Date:

Tsohon shugaban majalisar dattawa kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Cif Ken Nnamani, ya bayyana cewa, shugaban kasa mai jiran gado bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka dole ne ya zama shugaba amintacce.

Nnamani ya bayyana haka ne a lokacin da yake jawabi ga gamayyar kungiyoyin matasa da magoya bayan shiyyoyin siyasa shida na Najeriya da suka ziyarci ofishin yakin neman zaben sa na Abuja, domin nuna goyon bayansu ga burinsa na zama shugaban kasa.

Tsohon dan majalisar ya ce, ya yanke shawarar neman jam’iyyar APC, a zaben fidda gwani na shugaban kasa a ranar 29 ga watan Mayu, 2022, don samar da ingantaccen shugabanci, idan aka zabe shi shugaban kasa, wanda zai hada kan kasar nan, da zurfafa dimokaradiyyar ta da sake gina hanyoyin zamantakewa da tattalin arziki, don samun ci gaba mai dorewa, akan samarwa da kuma rarraba damammaki da albarkatu cikin adalci, a fadin shiyyoyin siyasar Najeriya.

Ya ce, Najeriya a halin da take ciki a halin yanzu, tana bukatar shugaba da aka gwada kuma amintace.

legitnews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp