fidelitybank

Najeriya na barazanar fadawa cikin matsalar abinci – IMF

Date:

Asusun Lamuni na Duniya IMF, ya ce Najeriya na fuskantar barazanar faÉ—awa cikin matsalar abinci a 2023, saboda hauhawar farashi da kuma ambaliyar da tsadar taki.

A cewar kiddidiga hukumar NBS, hauhawar farashi a Najeriya ya kai maki 23.72 cikin 100 a watan Oktoban 2022, yayinda farashin wasu kayayyakin abinci ya karu daga kashi 50 zuwa 100.

IMF ta ce la’akari da wannan yanayi da ake ciki, farashin kayan abinci zai munana a 2023.

Sannan rahoton IMF ya ce duk da irin wadannan matsaloli, akwai kuma yakin Ukraine da ke shafar tattalin arziki da farashin kayan abinci.

IMF ta ce muddin baa tashi tsaye da bijiro da matakai ba, ‘yan Najeriya da dama za su rasa abinci ko damar iya ciyar da kansu nan gaba kadan.

A makon da ya gabata ne hukumar kididdiga ta kasa a Najeriya ta ce ‘yan kasar miliyan 133 ke cikin talauci, kuma galibinsu ba sa samun ilimi da tsaro da kulawar lafiya.

mmm.nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp